Translations:On Yedinci Söz/369/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Na biyu: Mafi yawan abokanshi da sa’anninsa duk sun mutu shi-ma ba abin da ya fi buƙata illa ya sadu da su wannan kan sa mutum ya faɗi cewa yanzu fa ya shiryawa mutuwa.