Translations:On Yedinci Söz/370/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Hanya ta uka: a wasu lokuta kuma, wasu abubuwa kan sa mutum ya gane rauninsa da kasawarsa, ya ga cewa rayuwa fa ba sauƙi ba ce ya ga ma mene ne amfaninta? To daga nan fa sai ya fara neman wurin hutu lahira.