Translations:On Yedinci Söz/378/ha
“Duniya kamar wani gida ne na saukar baƙi. Saboda haka baƙo kan ci abinda mai masaukinka ya yarda ya ci, sannan ya gode masa. Kada ka yarda ka yi abinda ya saɓa ka’ida. Kada ka faye yawan tambayoyi marasa ma’ana. Kada ka tsaya ɓata lokacinka wurin da bai dace ba”.
Wannan hanya ta biyar ta nuna Haƙiƙanin yadda duniya take. Wanda da ma ya riga ya san haka, sai ya fi barin duniya, shi ne mafi soyuwa a gare shi.