Translations:Yirmi Üçüncü Söz/232/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    A karshan wanran magana:

    Kai ɗan adam, idan ka bi shaiɗan da kuma son ranka, to za ka zama maƙasƙancin makaskanta. Amma idan ka bi gaskiya ka kuma bi kur’ani, to za ka samu matsayi na daukaka, ka zama ka fi kowa a wannan duniya.