Translations:Yirmi Üçüncü Söz/235/ha
Matsayi na ɗaukaka:
Kasancewar ɗan adam a duniya, a matsayin bawan Allah, ya sa yake da hanyoyi biyu da zai yi bauta:
Bauta tare da yaƙini duk da cewa ba’a ganin wanda ake bautawa. Bauta tare da mika wuya kamar dai ga abin bautar.