Translations:On Yedinci Lem'a/194/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Alal misali: ɗauki irin shuka na tsirrai daban-daban, haɗa su wuri ɗaya ka binne (shuka), yi ta ba su ruwa, yi ta ba su ruwa-ka ci gaba da yin haka har zuwa lokacin da za su fito, ka ga ikon Allah.