Translations:On Yedinci Lem'a/197/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Irin da ka damko (riko) a hannu sai ka ga, ga shi ya zama wani babban lambu cike da shukc-shuke daban daban. Wannan kiyayewa na dai dai da waccan aya da Allah yake cewa:

    “Ƙara dibawa, shin ka ga wata karkata (ko tawaya game da halittar Allah”?)

    Kur’ani 67:3