Translations:On Yedinci Söz/360/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Allah, ‘ya karkasa rayuwar ɗan Adam, akwai ƙwanaki, zuwa lokuta akwai ƙwannan wata, sannan _shekara, har zuwa ga ƙarni, a tsakankanin waɗannan lokuta ya samar da yanayi na rani da damina, duk domin jin daɗm ɗan adam da kuma sauran halittu dake tare da shi.