Translations:Yirmi Üçüncü Söz/225/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Ma’anar magana ita ce karfi ko dabara, ba su ba ɗan adam abinda yake nema, sai abin da Allah ya ba shi. Kamar yadda yake, wato yaro kan samu abu ne ta hanyar kuka, ko kuma ya tambaya a ba shi, ko kuma ya gyada kai , sai kawai kaga an ba shi, amma ba don wani karfi nasa ba. Da zaran ya samu shi yaron zai ce. “Wannan abun na same shi ne saboda karfina”.

    Me kake ganin zai faru? ai sai a yi maka duka da zagi.