Translations:Yirmi Üçüncü Söz/227/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Abin sani shi ne, ɗaukaka da ci gaba da wayewa da ɗan adam ya samu, ya same su nesaboda kasancewarsa mai rauni Allah ne ya taimake shi har ya kai ga matsayinsa, saboda shi (mutum) kasashe ne. Allah ya ba shi su ne saboda Allah ya halicce shi a kan kasa, Allah shi ne ya samar da abubuwa, ba wai don mutum yana da wani karfi ko ilimi ba, Allah ya yi hakan ne. Saboda shi Allah, mai renon bayinsa ne, kuma shi mai rahama ne kuma mai hikima.

    Shin, wa ke tufatar da ɗan adam? Wa ke kare shi daga sharrin kunama (wadda ko ido ba ta da shi, amma ta fi karfin mutum)? Wa ke kare ɗan adam daga sharrin maciji (wanda ko kafa bai da shi, amma ya fi kartin mutum)? Ce mani Allah? Mai Raliama mai jin-ƙai, kuma mai renon al umma.