Translations:Yirmi Üçüncü Söz/242/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Haka nan kuma, ɗan adam zai fahimci cewa Allah mai rahama yana so bayinsa su ƙaunace shi, su kuma kusance shi ta hanyar bauta masa.