59.267
düzenleme
("Saboda haka, ya kai mutum mabukaci, kada ka yi watsi da yin addu’a wadda ita ce hanyar kaiwa ga taskokin rahama da kuma karfin da ba ya ƙarewa. Miƙe tsaye, ka rike shi ƙwarai, ko ka samu kaiwa ga kololuwar ɗaukaka ta’yan adam. Rika sa kowa da kowa a cikin addu’arka. Rika cewa “Gare ka kawai, muke neman taimako” (ba gare ka kawai nake neman taimako ba); ka kasance mafi kyaun abin kwatance na halitta." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
("Wata addu’ar kuma ita ce wadda muke yi, mu mutane. Wani lokaci, mukan roki Allah da bakinmu da kuma zuciyoyinmu. Mukan yi waɗannan addu’o’i ne domin samun wasu abubuwa da mu kanmu ba za mu iya samu ba. Abin faranta rai mai yin addu’ar ya san akwai mai sauraron sa, ya yi imani da cewa lallai akwai wanda ya san abinda ke cikin zuciyarsa, wanda zai iya biya” masa kowace irin buƙata tasa. Irin wannan addu’a takan samu karbuwa a mafi yawan lokut..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
||
161. satır: | 161. satır: | ||
</div> | </div> | ||
Wata addu’ar kuma ita ce wadda muke yi, mu mutane. Wani lokaci, mukan roki Allah da bakinmu da kuma zuciyoyinmu. Mukan yi waɗannan addu’o’i ne domin samun wasu abubuwa da mu kanmu ba za mu iya samu ba. Abin faranta rai mai yin addu’ar ya san akwai mai sauraron sa, ya yi imani da cewa lallai akwai wanda ya san abinda ke cikin zuciyarsa, wanda zai iya biya” masa kowace irin buƙata tasa. Irin wannan addu’a takan samu karbuwa a mafi yawan lokuta, tunda dai ana yinta ne kai tsaye, zuwa ga mai kyauta mai Rahama, Mafi tausayin bayinsa, mai kawar musu da dukkan rashi. | |||
Saboda haka, ya kai mutum mabukaci, kada ka yi watsi da yin addu’a wadda ita ce hanyar kaiwa ga taskokin rahama da kuma karfin da ba ya ƙarewa. Miƙe tsaye, ka rike shi ƙwarai, ko ka samu kaiwa ga kololuwar ɗaukaka ta’yan adam. Rika sa kowa da kowa a cikin addu’arka. Rika cewa “Gare ka kawai, muke neman taimako” (ba gare ka kawai nake neman taimako ba); ka kasance mafi kyaun abin kwatance na halitta. | Saboda haka, ya kai mutum mabukaci, kada ka yi watsi da yin addu’a wadda ita ce hanyar kaiwa ga taskokin rahama da kuma karfin da ba ya ƙarewa. Miƙe tsaye, ka rike shi ƙwarai, ko ka samu kaiwa ga kololuwar ɗaukaka ta’yan adam. Rika sa kowa da kowa a cikin addu’arka. Rika cewa “Gare ka kawai, muke neman taimako” (ba gare ka kawai nake neman taimako ba); ka kasance mafi kyaun abin kwatance na halitta. |
düzenleme