66.578
düzenleme
("'''MAGANGANU BIYARDA SUKA SHAFI RASHI DA SAMU NA MUTUM:'''" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
("Saboda haka ya kai mutum, idan kai bawa ne na Allah to za ka samu babban matsayi fiye da sauran halittu. Amma idan ka kauce, ka daina bautarsa, ka kama bautar waninsa, to ka zama bawan raununan halitta. Haka kuma idan ka bi son ranka, ka yi watsi da dogaro ga Allah da kuma rokonsa ka shiga alfahari da cika baki, to sai ka ƙasƙanta ka koma kasa fiye da yadda kiyashi ko kuɗan zuma idan an ƙwatanta su da sauran halittu, sai ka fi kuda ko gizo-gizo rauni..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
||
171. satır: | 171. satır: | ||
=== MAGANA TA FARKO === | === MAGANA TA FARKO === | ||
Ɗan adam yana wani matsayi na buƙatar komai na duniyar nan wanda ke da ɗangantaka da shi. Bukatun mutum ba su da iyaka. Yadda yake son rani haka yake soo damina. Yadda yake son mazauni, haka yake buƙatar aljanna maɗauwamiya. Haka kuma yadda yake son ganin wani aboki nasa, haka, yake son ganin Allah maɗaukaki mai rahama, kuma kamar yadda yake son ziyartar wani masoyi (nasa) haka yake so Allah ya biya nasa bukatunsa, domin saduwa da abokansa da ya rasa; haka kuma akwai buƙatar mutum ya nemi tsaro ga mai maɗaukakin karfi. Saboda kuwa shi ne mai jinkintarwa a duniya, sai a lahira ya ba da, wannan yana daga cikin abubuwan ban mamaki nasa, kawar da wannan duniya, ya maye ta da ta lahira. | |||
Saboda haka ga mutum dake wannan matsayi abin bauta na gaskiya kawai shi ne Allah, wanda a hannunshi taskar komai take, wanda kuma babu wani abu mai ɓoyuwa a gare shi, ya gane ko ina da saninsa, shi baya buƙatar wurin zama, ya baranta daga dukkan rauni, babu kasawa ko nakasa a gare shi. shine Mai tabbataccen karfi, Maɗauƙaƙi Mai Rahama, kuma Shi ne Mai hikima. | |||
Saboda haka ya kai mutum, idan kai bawa ne na Allah to za ka samu babban matsayi fiye da sauran halittu. Amma idan ka kauce, ka daina bautarsa, ka kama bautar waninsa, to ka zama bawan raununan halitta. Haka kuma idan ka bi son ranka, ka yi watsi da dogaro ga Allah da kuma rokonsa ka shiga alfahari da cika baki, to sai ka ƙasƙanta ka koma kasa fiye da yadda kiyashi ko kuɗan zuma idan an ƙwatanta su da sauran halittu, sai ka fi kuda ko gizo-gizo rauni. Haka kuma sai ka fi komai na duniya sharri da cutarwa. AUah ya tsare mu, amin. | |||
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | <div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> |
düzenleme