65.092
düzenleme
("Ina cikin wannan hali sai ga wani mutum ya zo ya ce mani: “Ka almubazzarantar da ƙudinka! Yanzu babu abinda ya cancance ka, sai horo. Yanzu dai hakan nan hannu biyu za ka isa inda za ka. Amma da kai wani ne da sai ka koma ka karbo abinda ya ragu, ka ɗan kukkulla ka samu abin buƙata. Can inda za ka.” Na tsaya na yi tunani, na ga ban iyawa. Ganin haka niutunin nan ya ce, “ka kwatanta.” Amma ina! Zuciyata ta dai bata ba ni. Ya dai ƙara Magana...." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
("Ni ne na tashi zan yi wata doguwar tafiya. Sai mai gida na ya ɗauko wasu ‘yan kuɗi daga cikin tarina, ya ba ni, sai na kama hanya. Ina ta tafiya, har na isa birini, isata . ke da wuya, sai na ɓannatar da kudin nan tas! Ni da ma ba ni rike da wani abu, na sayarwa ko na guzuri. Saboda haka ɓannatar da kudina sai na zauna ba sisi, sai baƙin ciki da nadama." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
||
278. satır: | 278. satır: | ||
</div> | </div> | ||
Ni ne na tashi zan yi wata doguwar tafiya. Sai mai gida na ya ɗauko wasu ‘yan kuɗi daga cikin tarina, ya ba ni, sai na kama hanya. Ina ta tafiya, har na isa birini, isata . ke da wuya, sai na ɓannatar da kudin nan tas! Ni da ma ba ni rike da wani abu, na sayarwa ko na guzuri. Saboda haka ɓannatar da kudina sai na zauna ba sisi, sai baƙin ciki da nadama. | |||
Ina cikin wannan hali sai ga wani mutum ya zo ya ce mani: | Ina cikin wannan hali sai ga wani mutum ya zo ya ce mani: |
düzenleme