Translations:On Yedinci Lem'a/196/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Allah mai hikima shi ne ya fito da su, masu launukansu, masu ɗanɗano, ƙanshi da fasali duk aikinsa ne. Kai kanka zaka iya gane wa idonka waɗansu misalan.