Translations:On Yedinci Söz/357/ha
“Lalle Mu mun sanya abinda ke kan ƙasa ya zama ƙawa a gare ta domin mu jarraba mutane mu ga waye zai fi ƙyaun aiki. Kuma Mu masu sanya abin da ke kanta ne kasar ya zama busasshiyar turbaya”. Kur’ani 18:7-8
“Rayuwar duniya ba ta zama ba face wasa da ruɗi”. Kur’ani 6:32