Translations:On Yedinci Söz/372/ha
Hanya ta biyar: ga ma’abocin kur’ani, wanda ya fahinci haƙiƙanin abinda ake kira rayuwa da kuma abinda kur’ani ke ɗauke da shi, zai fahimci cewa son duniya da riƙe ta kam-kam, abu ne mara ma’ana Shi irin wannan mutumi, kamar dai kullum gaya masu ake cew;