Translations:Yirmi Üçüncü Söz/226/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    To kamar haka mutum yake. Kamar yadda kur’ani ya ce:

    “Wan nan abu, na same shi ne saboda wani ilimi da ga garan” Kur’ani 28:78.

    Ma’ana: “Na samu wannan ne saboda karfina da dabarata” wannan na nuna rashin godiyar Allah wato butulci da kuma musun rahamar Allah mahalicci, wanda kuma yin haka kan sa mutum ya cancanci azaba.