Translations:Yirmi Üçüncü Söz/248/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden

    Ta haka ne, ta hanyar bautawa Allah, da kuma tunani a kan abubuwa da ya samar (halitta) ɗan adam zai zama cikakken mutum. Ta kuma hanyar imani da Allah ne, mutum zai cancanci zama halifar Allah a bayan ƙasa, wanda za a sanya amana a hannunshi.