Üçüncü Mektup/ha: Revizyon geçmişi

Fark seçimi: Karşılaştırmak için revizyonların radyo düğmelerini işaretleyin ve enter'a veya alttaki düğmeye tıklayın.
Tanımlar: (güncel) = son revizyon ile arasındaki fark, (önceki) = bir önceki revizyon ile arasındaki fark, k = küçük değişiklik.

24 Temmuz 2024

  • güncelönceki 08.4808.48, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 8.040 bayt +511 Değişiklik özeti yok
  • güncelönceki 08.4608.46, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 7.529 bayt −341 "Bayan da na gama kallon taurari, sai kuma na kalli wata na tuna da wannan ayar da take cewa. “Kuma da wata, mun ƙaddara masa masaukai, har ya koma kamar tsumagiyar murlin dabino (ɗan karami) wadda ta tsufa” Kur’ani 36:39 Haƙiƙa, hasken wata, da tafiyar wata da kuma yadda take jujjuyawa dangane da yanayi, da kuma dangantakarta da rana, abubuwa ne masu ban mamaki. Tambaya: wa ke tafiyar da wata, ya jujjuya ta ya kai, ta komo da shi? Amsa: All..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.4508.45, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 7.870 bayt −697 "Su waɗannan taurari, waɗanda babbarsu ita ce rana, sukan nunawa mai kallo cewa, haƙiƙa a bisa wani tsari mai ma’ana suke. Wani lokaci mai kallo zai gan su ga su nan bir jit! Babu wadda ta fi wata. Wani lokaci kuma sai ka gansu wasu sun fi wasu haske ko girma. Wani lokaci idan dare ya yi duhu (ba farin wata) haka za ka ga taurari sun haskaka sararin samaniya. Amma da cewa alfijir ya keto, haka za ka ga suna ɓacewa (buya) ɗaya bayan ɗaya. Wannan..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.4408.44, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 8.567 bayt −4 "Daga nan, mutun zai iya fahintar cewa, haƙiƙa ba ƙaramar karramawa ba ce, ba kuma ƙaramar ɗaukaka ba ce, a ce mutum ya samu kusantar mai wannan aiki ta wurin imani da bauta masa, kuma har a, ce ga shi ka zama bakonsa. Wai!" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.4108.41, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 8.571 bayt −116 "Lokacinda Duniya ke wannan gudu da ni, sai na ga kamar ana nuna mani sararin samaniya, ne ta cikin abin ka ko. Sai na ga ga taurari nan, kai ka ce sun yi sahu ne irin na mayaƙa (soja). A irin wannan wuri mai ƙyaun kallo, mutum bai san lokacin da zai rika furta: “Subhanallah!” Wato tsarki ya tabbatarwa Allah! Daga nan sai wasu abubuwa guda biyu da suka shafi imani suka faɗo mani. Wadannan abubuwa sune:" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği
  • güncelönceki 08.4108.41, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 8.687 bayt −483 "<nowiki></nowiki>" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.3908.39, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.170 bayt −129 "Abinda ya faɗo mani a rai shi ne, mu ɗauka mutane za su halarci, wani babban taro da aka gayyace su, kowannensu ya shiga jirginsa. Cewa na yi kowannen zai isa ne daidai da saurin jirginsa da sauri da rashin sauri, kowa dai zai isa. Ko ba haka ba?" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği
  • güncelönceki 08.3908.39, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.299 bayt −49 "Na farko shi ne tambayar da wani baƙona ya yi mani, wanda ke nuna cewa shi dai mai shakka ne. Tambayar kuwa ita ce: “a ranar ƙiyama, cikin yarɗar Allah ‘yan aljanna zasu kasance sun tsallake siraɗi kamar walƙiya, sai su shiga aljanna. Wuta dai kowa ya san ta da nisa. To su ‘yan wuta ga su dauƙe da kaya niƙi-niƙi (na zunubi) yaya za su yi har su kai ga ita wutar?”" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.3708.37, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.348 bayt +224 "Ka duba ka gani, da yake kaɗawar is’ka, tafiye, tafiyen rana da wata, yanayin rani da damina, sanyi da zafi, samuwar dare da yini, aiwatar da su yana zuwa ne daga wurin shugaba ɗaya (Allah), komai na tafiya daidai ba wahala ba mishkila. Shi yake yin yadda ya so da su, ya juya su, ya kaɗa su yadda har su sa mai kallo mamaki yadda ake dare da yini, da taurari da wata da rana suke juyawa, kuma a kullum haka, ba karkata, me yasa haka? Saboda nashi ne,..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği
  • güncelönceki 08.3608.36, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.124 bayt −147 "Kamar yadda na faɗa ne a cikin wasu kalmomi nawa kuma kamar yadda yake a kur’ani da dai a ce ba abu ɗaya ba ne (wato Allah) ya samar da halittu, to da an samu rikice-rikice da yawa. Abin dubawa shi ne idan akwai shugabanni da yawa, to za lca samu cewa kowanne shugaba nashi Umarni yake so a bi. To Misali, ko da za a yi yadda kowane Shugaba yake so, sai ka iske an fuskanci wasu matsaloli, idan ba’a kai ga kwatsa yaƙi ba. Idan shugaba ɗaya ne, to z..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği
  • güncelönceki 08.3608.36, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.271 bayt −47 "Abu na biyu shi ne, Allah ‘ya yi karfm iko, mahaliccin kowa da komai, wanda shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya, saboda ya nuna cikar ikon sa da hiƙimarsa da kuma kadaitakarsa cikin mulkinsa, sai kaga da abu ƙalilan ya samar da abubuwa masu yawa, misali samar da halittu daga ruwa." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.3308.33, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.318 bayt −170 "To da a ce waɗannan abubuwa ba Allah ke tafiyar da su ba, da an samu ruɗani mai yawa tsakanin taurari da rana da wata da kuma duniyarmu." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.3208.32, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.488 bayt +17 "To kasancewar nasara ga duk abinda abu ɗaya ke aiwatarwa, shi yasa ‘yan kasuwa ko masu masana’antu, kan haɗe su zama “tsintsiya maɗaurinki ɗaya.” Ga su dai da yawa, amma dunƙule suke, saboda abubuwa su tafi musu cikin sauƙi, daga nan sai ka ga kamfani ya samu." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.3208.32, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.471 bayt −80 "A taƙaice dai, fanɗarewa kan haifar da wahalolin da ba su da iyaka, ya yin da akan samu cikakken sauƙi ta hanyar tauhidi Imani da kadaita Allah." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.2908.29, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.551 bayt −73 "Wannan (aya) na nuna fasahar alkur’ani. Ayar tana magana ne a kan taurari waɗanda wani lokaci na dare su bayyana; wani lokaci kuma (na yini) su ɓuya." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.2808.28, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.624 bayt −135 "Wani dare, a ya yin da nake bisa can kan kololuwar bene, sai na ɗaga kai na dubi halittar sama cike da taurari, sai ayar nan ta faɗo mani “To ba sai na yi rantsuwa da taurari masu tafiya ba “Masu gudu suna buya. Da dare idan ya ba da baya Kur’ani 81: 15-17" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.2808.28, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.759 bayt −30 "A cikin ɗaya daga cikin wasiƙunka, ka rubuta cewa kai ma kana son ka ƙaru da tunanina. To saurara, ga ɗaya daga cikin dubu na tunanin nawa." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.2708.27, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.789 bayt −43 "(Ɓangaren Wasikar Na Badi’uzzaman Rubuta Ga Ɗaya daga cikin Dalibansa)" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.2708.27, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.832 bayt −87 "Da sunansa. Tsarki ya tabbatar masa. Shi ne wanda babu wani abu face yana yabon sa da tsarkake shi." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu
  • güncelönceki 08.2608.26, 24 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 9.919 bayt +9.919 "Wasika ta Uku" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu