Translations:Yirmi Üçüncü Söz/213/ha: Revizyon geçmişi

Fark seçimi: Karşılaştırmak için revizyonların radyo düğmelerini işaretleyin ve enter'a veya alttaki düğmeye tıklayın.
Tanımlar: (güncel) = son revizyon ile arasındaki fark, (önceki) = bir önceki revizyon ile arasındaki fark, k = küçük değişiklik.

23 Temmuz 2024

  • güncelönceki 14.0014.00, 23 Temmuz 2024Said mesaj katkılar 523 bayt +523 "Shin ka taɓa tsayawa ka, tambayi kanka: me yasa mutum ne kawai aka sani da dukiya? Ga Amsa: Mutum shi ke da tunani da hangen nesa, shi kuma ke da ji da gani, kuma shi ke da guri/buri da kwaɗayi. Saboda wannan yanayi nasa, sai ya kasance buƙatunsa da aikace-aikacensa sun faɗaɗa, sun kai inda suka kai. Kuma shi da ma an halitta shi kusan daidai da waɗannan abubuwa, sai Allah mahaliccinsa ya kai shi wani matsayin kusa da kamata, amma da saura. Kamar..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu