64.622
düzenleme
("Abinda ya faɗo mani a rai shi ne, mu ɗauka mutane za su halarci, wani babban taro da aka gayyace su, kowannensu ya shiga jirginsa. Cewa na yi kowannen zai isa ne daidai da saurin jirginsa da sauri da rashin sauri, kowa dai zai isa. Ko ba haka ba?" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
Değişiklik özeti yok |
||
(Aynı kullanıcının aradaki diğer 5 değişikliği gösterilmiyor) | |||
11. satır: | 11. satır: | ||
Wannan (aya) na nuna fasahar alkur’ani. Ayar tana magana ne a kan taurari waɗanda wani lokaci na dare su bayyana; wani lokaci kuma (na yini) su ɓuya. | Wannan (aya) na nuna fasahar alkur’ani. Ayar tana magana ne a kan taurari waɗanda wani lokaci na dare su bayyana; wani lokaci kuma (na yini) su ɓuya. | ||
Su waɗannan taurari, waɗanda babbarsu ita ce rana, sukan nunawa mai kallo cewa, haƙiƙa a bisa wani tsari mai ma’ana suke. Wani lokaci mai kallo zai gan su ga su nan bir jit! Babu wadda ta fi wata. Wani lokaci kuma sai ka gansu wasu sun fi wasu haske ko girma. Wani lokaci idan dare ya yi duhu (ba farin wata) haka za ka ga taurari sun haskaka sararin samaniya. Amma da cewa alfijir ya keto, haka za ka ga suna ɓacewa (buya) ɗaya bayan ɗaya. | |||
Wannan ga mai tunani yana nuna girma da ɗaukaka da kuma hiƙimar wanda ya halicci wannan duniya tamu. | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
Daga nan, mutun zai iya fahintar cewa, haƙiƙa ba ƙaramar karramawa ba ce, ba kuma ƙaramar ɗaukaka ba ce, a ce mutum ya samu kusantar mai wannan aiki ta wurin imani da bauta masa, kuma har a, ce ga shi ka zama bakonsa. Wai! | |||
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | <div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | ||
27. satır: | 23. satır: | ||
</div> | </div> | ||
Bayan da na gama kallon taurari, sai kuma na kalli wata na tuna da wannan ayar da take cewa. | |||
“Kuma da wata, mun ƙaddara masa masaukai, har ya koma kamar tsumagiyar murlin dabino (ɗan karami) wadda ta tsufa” Kur’ani 36:39 | |||
Haƙiƙa, hasken wata, da tafiyar wata da kuma yadda take jujjuyawa dangane da yanayi, da kuma dangantakarta da rana, abubuwa ne masu ban mamaki. | |||
Tambaya: wa ke tafiyar da wata, ya jujjuya ta ya kai, ta komo da shi? | |||
Amsa: Allah shi ne ke wannan aiki. Tunda haka ne, to babu abinda zai kasance ya gagare shi babu wani abinda zai kasance ya zama mai wuya a gare shi. | |||
Ba wata ba kawai, duk wani abin halitta, Allah shi ne yake tafiyar da shi rana ko wata, tauraruwa ce ko teku kai abinda ke cikin sammai da kassai, duka Allah ke tafiyar da su. Kamar dai yadda faɗin yake cewa. | |||
Wanda ya iya ya halicci wata, to shine kuma zai iya yin komai. | |||
A koyaushe wata kan bi rana yadda, ko da ɗan taki, ko gigi, ba zai bauɗe ba. Masana taurari da sararin samaniya sun san haka. Sanin hakan ne ke sa su ce, | |||
“Tsarki ya tabbatarwa, wannan wanda yake buwayi, Gagara-misali”. | |||
Wannan ya sa na tuna da ayar nan wadda take cewa. “Shi ne (Allah) wanda ya hore muku ƙasa, sai ku tafi a kan sassanta kuma ku ci daga arzikintsa, zuwa gare shi ne ake tayar da ku” Kur’ani 67: 15. | |||
Wannan yana nuna cewa duniya wata aba ce wadda take a dunƙule. Sai na kwatanta kaina, cewa ga ni a can ƙololuwarta, tana wani irin gudu da ni. Daga nan sai na karanta ayar nan: | |||
“Tsarki ya tabbata ga wanda ya hore mana wannan, alhali kuwa, mu ba mu kasance masu iya rinjaya gare shi ba”. | |||
Kur’ani 43:13 | |||
Karanta wannan ayar, sunna ce a duk lokacinda mutun yake a kan abin hawa kamar doki, ko jaki, kai komi jirgin ruwa. | |||
Lokacinda Duniya ke wannan gudu da ni, sai na ga kamar ana nuna mani sararin samaniya, ne ta cikin abin ka ko. Sai na ga ga taurari nan, kai ka ce sun yi sahu ne irin na mayaƙa (soja). A irin wannan wuri mai ƙyaun kallo, mutum bai san lokacin da zai rika furta: “Subhanallah!” Wato tsarki ya tabbatarwa Allah! | |||
Daga nan sai wasu abubuwa guda biyu da suka shafi imani suka faɗo mani. Wadannan abubuwa sune: | |||
Na farko shi ne tambayar da wani baƙona ya yi mani, wanda ke nuna cewa shi dai mai shakka ne. | Na farko shi ne tambayar da wani baƙona ya yi mani, wanda ke nuna cewa shi dai mai shakka ne. | ||
45. satır: | 60. satır: | ||
Abinda ya faɗo mani a rai shi ne, mu ɗauka mutane za su halarci, wani babban taro da aka gayyace su, kowannensu ya shiga jirginsa. Cewa na yi kowannen zai isa ne daidai da saurin jirginsa da sauri da rashin sauri, kowa dai zai isa. Ko ba haka ba? | Abinda ya faɗo mani a rai shi ne, mu ɗauka mutane za su halarci, wani babban taro da aka gayyace su, kowannensu ya shiga jirginsa. Cewa na yi kowannen zai isa ne daidai da saurin jirginsa da sauri da rashin sauri, kowa dai zai isa. Ko ba haka ba? | ||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
Abu na biyu shi ne, Allah ‘ya yi karfm iko, mahaliccin kowa da komai, wanda shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya, saboda ya nuna cikar ikon sa da hiƙimarsa da kuma kadaitakarsa cikin mulkinsa, sai kaga da abu ƙalilan ya samar da abubuwa masu yawa, misali samar da halittu daga ruwa. | Abu na biyu shi ne, Allah ‘ya yi karfm iko, mahaliccin kowa da komai, wanda shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya, saboda ya nuna cikar ikon sa da hiƙimarsa da kuma kadaitakarsa cikin mulkinsa, sai kaga da abu ƙalilan ya samar da abubuwa masu yawa, misali samar da halittu daga ruwa. |
düzenleme