82.102
düzenleme
("=== MAGANA TA UKU ===" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
Değişiklik özeti yok |
||
(Aynı kullanıcının aradaki diğer 24 değişikliği gösterilmiyor) | |||
1. satır: | 1. satır: | ||
<languages/> | <languages/> | ||
'''(WANNAN MAGANA TA KUNSHI BABI BIYU)''' | '''(WANNAN MAGANA TA KUNSHI BABI BIYU)''' | ||
295. satır: | 291. satır: | ||
‘yan kuɗai da na rike kuwa, kwatankwacin yawan shekarun da mutum zai yi ne. ina ganin na yi wannan mafarki in a ɗan shekara arba’in da biyar ‘yan kuɗin da na ce sun kai Naira goma sha biyar. Wani masanin Kur’ani ya shawarce ni cewa in ɗauki kowace Naira a matsayin shekara, saboda haka, saura shekaru goma sha biyar suka rage mani a duniya. Birnin da na je kuma, cikin duniya jirgin da na shiga shi ne zamani, furannin kuwa masu kanshi da banshawa, masu ƙaya su ne hane- hane na rayuwa, idan mutum ya ce, sai ya same su, ya sha wahala, idan ko ya yi haƙuri, ya tsira. A takaice dai, ma’anar wanna mafarki shi ne samun jin daɗi da more rayuwa ta hanyar da Allah ya tsara ya isar ma ɗan adam. Babu buƙatar mutum ya ce zai same su ko ta halin ƙaƙa. Na bar maka fassarar sauran. | ‘yan kuɗai da na rike kuwa, kwatankwacin yawan shekarun da mutum zai yi ne. ina ganin na yi wannan mafarki in a ɗan shekara arba’in da biyar ‘yan kuɗin da na ce sun kai Naira goma sha biyar. Wani masanin Kur’ani ya shawarce ni cewa in ɗauki kowace Naira a matsayin shekara, saboda haka, saura shekaru goma sha biyar suka rage mani a duniya. Birnin da na je kuma, cikin duniya jirgin da na shiga shi ne zamani, furannin kuwa masu kanshi da banshawa, masu ƙaya su ne hane- hane na rayuwa, idan mutum ya ce, sai ya same su, ya sha wahala, idan ko ya yi haƙuri, ya tsira. A takaice dai, ma’anar wanna mafarki shi ne samun jin daɗi da more rayuwa ta hanyar da Allah ya tsara ya isar ma ɗan adam. Babu buƙatar mutum ya ce zai same su ko ta halin ƙaƙa. Na bar maka fassarar sauran. | ||
< | <span id="DÖRDÜNCÜ_NÜKTE"></span> | ||
=== | === MAGANA TA HUDU === | ||
Ɗan adam, a cikin duniya kamar dai, ɗan ƙaramin yaro mai. Rauni da kasawarsa, abubuwa ne da ba su misal to. Saboda ya kasance da waɗannan abubuwa biyu (wato Rauni da kuma kasawa) shi yasa ma aka mayar da shi abu mai rai domin idan da zai zama mara rauni kuma mai iya komai da kansa, to da zai kasance babu buƙatar a halitta shi domin a jarraba shi. | |||
To amma idan har ɗan adam zai fahimci shi raunanne ne, sannan ya mika wuya (wato ya roki buƙatarsa) “bil-kauli, wal amali” bisa magana da kuma aiki to ba shakka da ya cimrna burinsa, haka kuma da zai fahimci kasawarsa, sannan ya nemi taimako ga Allah, to da ya kai ga cimma manufarsa cikin sauki. | |||
Amma me? A wasu lokuta, idan (aka biya) Allah ya biya wa mutum bukatunsa, sai shi mutum ya rika ganin kamar ko dabarunsa da kokarinsa ne ya kawo wannan abu alhali kuwa Allah ne, Mutum ya manta da haka. | |||
Ga wani misali: Kaza ta ican faɗa wa shirwa ko shabo, domin ta kare ɗanta wanda yake raunanne. | |||
Haka kuma, ɗan zakanya yakan ƙwace abinda uwarsa ta samo ya ci ya koshi, ita ko ta ƙwana da yunwa. Ka ga ai ba shi ba ne ya fita ya farauto uwarsa ce, amma ga shi ya ƙwata, wanda idan aka ce ya fita ya farauto ne, ba zai iya ba. To duka wannan rahama ce ta Allah, wanda ya kamata kowa ya sani. | |||
Ma’anar magana ita ce karfi ko dabara, ba su ba ɗan adam abinda yake nema, sai abin da Allah ya ba shi. Kamar yadda yake, wato yaro kan samu abu ne ta hanyar kuka, ko kuma ya tambaya a ba shi, ko kuma ya gyada kai , sai kawai kaga an ba shi, amma ba don wani karfi nasa ba. Da zaran ya samu shi yaron zai ce. “Wannan abun na same shi ne saboda karfina”. | |||
Me kake ganin zai faru? ai sai a yi maka duka da zagi. | |||
To kamar haka mutum yake. Kamar yadda kur’ani ya ce: | |||
“Wan nan abu, na same shi ne saboda wani ilimi da ga garan” Kur’ani 28:78. | |||
Ma’ana: “Na samu wannan ne saboda karfina da dabarata” wannan na nuna rashin godiyar Allah wato butulci da kuma musun rahamar Allah mahalicci, wanda kuma yin haka kan sa mutum ya cancanci azaba. | |||
Abin sani shi ne, ɗaukaka da ci gaba da wayewa da ɗan adam ya samu, ya same su nesaboda kasancewarsa mai rauni Allah ne ya taimake shi har ya kai ga matsayinsa, saboda shi (mutum) kasashe ne. Allah ya ba shi su ne saboda Allah ya halicce shi a kan kasa, Allah shi ne ya samar da abubuwa, ba wai don mutum yana da wani karfi ko ilimi ba, Allah ya yi hakan ne. Saboda shi Allah, mai renon bayinsa ne, kuma shi mai rahama ne kuma mai hikima. | |||
Shin, wa ke tufatar da ɗan adam? Wa ke kare shi daga sharrin kunama (wadda ko ido ba ta da shi, amma ta fi karfin mutum)? Wa ke kare ɗan adam daga sharrin maciji (wanda ko kafa bai da shi, amma ya fi kartin mutum)? Ce mani Allah? Mai Raliama mai jin-ƙai, kuma mai renon al umma. | |||
Saboda haka ya kai ɗan adam tunda haƙiƙa abin haka yake, to duk wani son-kai da alfahari da ji-ji da kai, ajiye su gefe, ka san eewa kai raunanne ne. kuma kasasshe, sannan ka san cewa kai fa bawa ne na Allah, sannan ka roke shi da harshen kur’ani: | |||
“Allah ya isar mana, kuma madalla da kasan cewar sa wakili”. | |||
Kur’ani3: 173 | |||
Ko kaɗan, kada ka ɗauki cewa “ai ni ba komai ba ne. Har ma waye ni da za’ a ce an samar da komai na duniya domina, har da za’a ce wai lallai sai na gode wa Allah? | |||
Eh! An ji kai ba koman ba ne, to amma ai an halitta ka saboda wani dalili na bautawa Allah sannan aka ba ka matsayi da basira da lura, da kalami, wanda kusan a ce, kai ne mai lura da komi na duniya kai ne mai lura da halittu, waɗanda a ko yaushe suke bauta da tsarkake Allah subhanahu wa ta’ala (SWA). | |||
Saboda haka ya kai mutum, a matsayinka na abin halitta mai rai, kai fa ba ka zama komai ba, sai raunanne mabukaci, wanda yake mai rayuwa, kuma mai mutuwa. Allah ya yi maka baiwa ta hasken imani, da haskakawar ubangiji, ya samu ne ta hanyar Musulunci. Ka sani Allah ya ba ka wani matsayi na ɗaukaka, wanda bai ba wasu halittu nasa ba, to kamata ya yi a ce ka san haka, ba’a zuci ba kawai har ma ka furta da cewa: | |||
“Ubangijina mai rahama, ya sanya duniya ta zama gida gare ni, yana haskaka mani ita da rana da wata, ya kawata mani ita da furanni da shuke-shuke ta hanyar ruwan sama; ya sanya yanayi narani da damina don jin daɗina da sauran halittu” (Saboda haka nagode maka ya Allah). | |||
'''A karshan wanran magana:''' | |||
Kai ɗan adam, idan ka bi shaiɗan da kuma son ranka, to za ka zama maƙasƙancin makaskanta. Amma idan ka bi gaskiya ka kuma bi kur’ani, to za ka samu matsayi na daukaka, ka zama ka fi kowa a wannan duniya. | |||
< | <span id="BEŞİNCİ_NÜKTE"></span> | ||
=== MAGANA TA BIYAR === | |||
</ | |||
Ɗan Adam, an turo shi wannan duniya ne a matsayin halifa kuma baƙo, sannan aka ba shi iko iyakar gwargwaɗo. Sa’annan aka ba shi wasu aikace- aikace daidai iyawarsa. To saboda mutum ya aiwatar da waɗannan aikace aikace, sai kuma aka yi masa bushara da aljanna da kuma gargadi da wuta. | |||
A nan zan takaita bayani a kan aikin da aka ɗora wa mutum na bauta na riga na yi dogon bayani akan haka a wani wuri amma saboda a Kara fahimtar abinda nake cewa. | |||
'''Matsayi na ɗaukaka:''' | |||
Kasancewar ɗan adam a duniya, a matsayin bawan Allah, ya sa yake da hanyoyi biyu da zai yi bauta: | |||
Bauta tare da yaƙini duk da cewa ba’a ganin wanda ake bautawa. Bauta tare da mika wuya kamar dai ga abin bautar. | |||
Hanya ta farko: ita ce ta yin bauta tare da yaƙinin cewa duniya gaba ɗaya akwai wanda ya samar da ita. Sannan kuma mutum ya rika tunani a kan cewa lallai komai na wannan duniya akwai dalilin da yasa Mahalicci mai hikima ya samar da shi. To ta wurin wannan tunani ne, ɗan adam zai kai ga ƙosawa yaɗu da mahaliccinsa, wanda kuma shi ne ya halitta kowa da komai, don sumun kyautarsa madauwamiya. | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
< | <nowiki></nowiki> | ||
</ | |||
Hanya ta biyu: ta wannan hanya, mutum ke fahimtar cewa madaukaki, mai kowa mai komai, ya bayyana kansa ta hanyar iyawarsa da kuma abubuwan da ya samar, ta hayar da ya tsara da kuma shirya su. | |||
Haka nan kuma, ɗan adam zai fahimci cewa Allah mai rahama yana so bayinsa su ƙaunace shi, su kuma kusance shi ta hanyar bauta masa. | |||
Ta dai wannan hanya ce mutum zai iya gani cewa Allah mai ba kowa komi, ya yi ko kuma ya halitta abubuwan da ake gani da waɗan da ba’a iya gani duk domin jin daɗin mutum. Me mutum ya kamata ya yi? ya gode masa, ta hayar aiki da magana da kuma duk yadda zai iya. | |||
Haka kuma mutum zai fahimci cewa Allah tsarkakke da ɗaukaka wanda shi ne ya halitta kyawawan abubuwa wanda ido zai iya gani da ma wanda ido ba zai iya gani ba, sai dai zuciya ta yi tunaninsu. To wanda ya samar da waɗannan abubuwa “Shi ne mafi girman daraja da ɗaukaka, Tsarki ya tabbatar masa”. Idan har mutum ya fahimci haka, to abin yi a gare shi, shi ne ya yi sujjada gare shi, yana mai ƙaskantar da kai tare da soyayyar sa. | |||
Kuma mutum ya san cewa Allah mai kowa mai komi shi ke da mallakar taskokin sammai daƙassai. Shi ne ya kamata a roƙa a kuma gode wa. | |||
Kuma haka nan mutum ya dubi yadda Allah maɗaukaki ya shimfiɗa kasa sanan ya bi ta da abubuwan mamaki, waɗanda ba sa lisaftuwa wurin bayyana godiya da sanin haka, mutum kamata ya yi ya ce: “Lallai Allah Shi ne mai abubuwan mamaki” ya kuma ƙara da cewa: “Lallai Allah ya sanya albarka a kan ƙasa lallai tsarki ya tabbatar masa! Hakiƙa, Allah Shi ne mafi girma!” | |||
Haka kuma, idan mutum ya kalli sama, nan ne zai tabbatar masa da kaɗaituwar Allah, da kuma ikon sa, saboda abubuwa dake ciki irin su taurari, wata, giza-gizai da sauransu. Wannan zai ƙara maka yarda da imani da mika wuya da ƙara jawuwa ga bauta da haƙiƙancewa da kuma ƙara kaɗaita Allah. | |||
Ta haka ne, ta hanyar bautawa Allah, da kuma tunani a kan abubuwa da ya samar (halitta) ɗan adam zai zama cikakken mutum. Ta kuma hanyar imani da Allah ne, mutum zai cancanci zama halifar Allah a bayan ƙasa, wanda za a sanya amana a hannunshi. | |||
Saboda haka ya kai ɗan adam gafaslalle, wanda aka halitta a bisa kyakkyawan tsari, sannan ya maida kanshi ƙasƙantaccen ƙasƙantattu ta wurin kauce hanya, saurari abinda zan gaya ma! | |||
Gafala, wanda haukar ƙuruciya ke haifarwa ga mutum, shi ke sa mu ɗau duniya daradaɗi. Ba ka sani cewa duniya budurwar wawa ce, sai lokacin da ka kai ga tsufa. Idan akane ka fahimci haka, to “hanzari-ba-gudu- ba”, bari in dauko maka wasu zamunna biyu waɗanda za ka samu can gaba cikin wannan littafi: | |||
Zamani na farko zamani ne da ya wuce na waɗansu mutane miashiririta, waɗanda ni na gani a lokacin gafalata, sai dai fa ni da hankalina a wancan lokaci. | |||
Zamani na biyu, zamani ne wanda yake nuna wasu mutane waɗanda ya ke shiryayyu. Ga wata magana | |||
mai kama da waka, sai dai ba waka ba ce: | |||
“Tsarki ya tabbata gare ka! | |||
Ba mu da ilimi, face abinda | |||
Ka samar da mu; haƙiƙa kai | |||
Masani ne mai hikima”. Kur’ani2:32 | |||
Haka kuma: | |||
“Ya Ubangijina! Ka buda mani kirjina. | |||
Kuma ka sauƙaƙa mani al’amarina. | |||
Kuma ka kwance ƙullin dake harshena, saboda su fahimci maganata. | |||
Kur’an 20:25-28 | |||
Kuma: | |||
Ya Ubangiji, ka/yi ɗaɗin tsira da aminci ga annabi Muhammadu Masoyinka, haske ga al’umma, mafi darajar mutane kuma mafi ƙyaun mutane. Ya Allah, ina roƙonka ka cire mani tsoro, ka daidaita tuntubena, ka yaye mani baƙin ciki da haɗarna, ka kusantar da ni gare ka, kada ka sanya ni mai bin son rai, ya Allah ka kara mani sani. Ya Allah wanda yake Rayayye wanda ya wadatu da kansa, ya Allah wanda yake Rayayye, ya Allah wanda yake Rayayye kuma ya wadatu da kansa. Allah ka yi jin kai a gare ni, da abokaina, da kuma muminai. Amin! Ya mafi jin ƙan musu jin ƙai, ya mafi ƙyautar masu ƙyauta! | |||
“Kuma karshen maganarsu shi ne: Dukkan yabo su tabbala ga Allah Ubangijin talikai” | |||
düzenleme