Translations:On Yedinci Söz/363/ha: Revizyonlar arasındaki fark
("Amma duk da saɓawar ɗan Adam da yake, akwai hanyoyi da dama na tsara. yakan sa zuciyarsa ta samu natsuwa. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi ita ce, gajiya da duniya da tsanar ta, a lokacin da ɗan adam ya yi rayuwarsa, ya kuma samu abinda yake so (na bin Allah gwargwaɗon ikonsa)." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
Değişiklik özeti yok Etiket: Geri alındı |
||
1. satır: | 1. satır: | ||
Amma duk da saɓawar ɗan Adam da yake, akwai hanyoyi da dama na tsara. yakan sa zuciyarsa ta samu natsuwa. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi ita ce, gajiya da duniya da tsanar ta, a lokacin da ɗan adam ya yi rayuwarsa, ya kuma samu abinda yake so (na bin Allah gwargwaɗon ikonsa). | Amma duk da saɓawar ɗan Adam da yake, akwai hanyoyi da dama na tsara. yakan sa zuciyarsa ta samu natsuwa. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi ita ce, gajiya da duniya da tsanar ta, a lokacin da ɗan adam ya yi rayuwarsa, ya kuma samu abinda yake so (na bin Allah gwargwaɗon ikonsa). | ||
To sai Allah mai Rahama, mai ƙyauta, ya sa masa gajiya da rayuwar duniya. In ɗan Adam ya kai wannan lokaci, sai ya ji bai son komai sai kamowa ga matabbata. |
21.47, 23 Temmuz 2024 tarihindeki hâli
Amma duk da saɓawar ɗan Adam da yake, akwai hanyoyi da dama na tsara. yakan sa zuciyarsa ta samu natsuwa. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi ita ce, gajiya da duniya da tsanar ta, a lokacin da ɗan adam ya yi rayuwarsa, ya kuma samu abinda yake so (na bin Allah gwargwaɗon ikonsa).
To sai Allah mai Rahama, mai ƙyauta, ya sa masa gajiya da rayuwar duniya. In ɗan Adam ya kai wannan lokaci, sai ya ji bai son komai sai kamowa ga matabbata.