Translations:Yirmi Üçüncü Söz/193/ha
Mutum kamar wani tsiro ne. wannan tsiro ya yadu da yardan Allah, tun daga ƙarƙashin kasa har ya kai ga ya fito wannan duniya shi ma (tsiron) rokon Allah yake Allah yasa ya girma ya kai ga ya zama bishiya. Amma idan har bai samu kyakkyawan yanayi ba, to sai ka ga ya lalace, har ya kai ga ruɓewa. Amma har tsiron ya samu kyakkyawan yanayi kamar yadda Allah ke cewa: