Translations:Yirmi Üçüncü Söz/234/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    20.46, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136759 numaralı sürüm ("Ɗan Adam, an turo shi wannan duniya ne a matsayin halifa kuma baƙo, sannan aka ba shi iko iyakar gwargwaɗo. Sa’annan aka ba shi wasu aikace- aikace daidai iyawarsa. To saboda mutum ya aiwatar da waɗannan aikace aikace, sai kuma aka yi masa bushara da aljanna da kuma gargadi da wuta." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Ɗan Adam, an turo shi wannan duniya ne a matsayin halifa kuma baƙo, sannan aka ba shi iko iyakar gwargwaɗo. Sa’annan aka ba shi wasu aikace- aikace daidai iyawarsa. To saboda mutum ya aiwatar da waɗannan aikace aikace, sai kuma aka yi masa bushara da aljanna da kuma gargadi da wuta.