Tüm genel günlükler
Risale-i Nur Tercümeleri için mevcut tüm günlüklerin birleşik gösterimi. Günlük tipini, kullanıcı adını (büyük-küçük harf duyarlı), ya da etkilenen sayfayı (yine büyük-küçük harf duyarlı) seçerek görünümü daraltabilirsiniz.
- 10.59, 23 Temmuz 2024 Said mesaj katkılar, Translations:Yirmi Üçüncü Söz/186/ha sayfasını oluşturdu ("Kafirci cuta ce kuma barna ce, kuma musuntawa ce ga samuwar Allah. Wannan mugun abu (kafirci) ƙaskantuwa ne ga halittun duniya gaba ɗaya, tozarci ne ga sunaycn Allah (mai girma) kuma cin zarafin ɗaukacin bil-adama ne. Saboda kuwa su sun kai wani matsayi na ɗaukaka. Amma kafirci ya musunta haka, ya maida su wasu abubuwan wasa waɗanda (wai) suke samammu tun fil- azal. Ya maida halittun Allah wani matsayi na cewa idan sun mutu, sai su ruɓe, shi kenan!..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)