Translations:Yirmi Üçüncü Söz/141/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.30, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136242 numaralı sürüm ("Kamar yadda Imani yake haske, wanda ke haskawa mutum, ya kuma sa mutum ɗin ya fahimta. Haka kuma imani ke haskakawa ɗan adam duniya, ya gane abinda ya wuce da abinda zai zo. Zan yi bayanin wannan Magana ta danganta mafarkin da wannan aya: Allah shi ne majiɓincin waɗanda suka yi imani; yana fitar da su daga cikin duhu ya kai su ga haske. Kur’ani.2:257" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Kamar yadda Imani yake haske, wanda ke haskawa mutum, ya kuma sa mutum ɗin ya fahimta.

    Haka kuma imani ke haskakawa ɗan adam duniya, ya gane abinda ya wuce da abinda zai zo. Zan yi bayanin wannan Magana ta danganta mafarkin da wannan aya:

    Allah shi ne majiɓincin waɗanda suka yi imani; yana fitar da su daga cikin duhu ya kai su ga haske.

    Kur’ani.2:257