Translations:Yirmi Üçüncü Söz/165/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.46, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136295 numaralı sürüm ("Imani yakan tilasta yin addu’a ga Allah, don samun biyan buƙatu daga Allah, don samun dama wani yanayi ne na ɗan adam; har Allah ya ce. “Ka ce: Ubangijina ba zai damu da ku ba, ba don addu’o inku ba.” Ƙur’ani 25:77 Ma’ana: Wace daraja za ku samu idan ba ku yin addu’a ga Allah? Wato ba ku rokon Allah. Allah ya yi umarni da ccwa: “Ƙu roƙe ni, zan karba maku.” Ƙur’ani 40:60" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Imani yakan tilasta yin addu’a ga Allah, don samun biyan buƙatu daga Allah, don samun dama wani yanayi ne na ɗan adam; har Allah ya ce.

    “Ka ce: Ubangijina ba zai damu da ku ba, ba don addu’o inku ba.”

    Ƙur’ani 25:77

    Ma’ana: Wace daraja za ku samu idan ba ku yin addu’a ga Allah? Wato ba ku rokon Allah. Allah ya yi umarni da ccwa:

    “Ƙu roƙe ni, zan karba maku.” Ƙur’ani 40:60