Translations:Yirmi Üçüncü Söz/200/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    11.10, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136381 numaralı sürüm ("Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su kula da ni ba, sai na yi ta yawo ina ba idona abinci.