Translations:Yirmi Üçüncü Söz/219/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    13.52, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136544 numaralı sürüm ("Cikin haushi, sai na leka ta taga in ga shin mun kusa kaiwa. Haba ai sai naga can gabanmu, ramuka ne, sai jefa mutane a ke ciki. Ashe kaburbura ne, hangawan nan da zan yi, sai na hango wani ƙaɓari ɗauke da sununa” SAID. Haba ai sai na niɗe. Zuwa can, sai na ji muryan mutumin nan farko da ya ba ni shawara yana cewa: “Yanzu ka dawo cikin hakalin ka ko?” Na ce, “I amma ai a banza.” Sai ya ce: “a’a, ba’a banza ba ne, nemi gafarar Ubangij..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Cikin haushi, sai na leka ta taga in ga shin mun kusa kaiwa. Haba ai sai naga can gabanmu, ramuka ne, sai jefa mutane a ke ciki. Ashe kaburbura ne, hangawan nan da zan yi, sai na hango wani ƙaɓari ɗauke da sununa” SAID. Haba ai sai na niɗe. Zuwa can, sai na ji muryan mutumin nan farko da ya ba ni shawara yana cewa: “Yanzu ka dawo cikin hakalin ka ko?”

    Na ce, “I amma ai a banza.” Sai ya ce: “a’a, ba’a banza ba ne, nemi gafarar Ubangijinka ka kuma dogara gare shi ka gani.” Na ce masa to! Zan yi yadda ya ce. Shi ke nan!