Translations:Yirmi Üçüncü Söz/228/ha
Saboda haka ya kai ɗan adam tunda haƙiƙa abin haka yake, to duk wani son-kai da alfahari da ji-ji da kai, ajiye su gefe, ka san eewa kai raunanne ne. kuma kasasshe, sannan ka san cewa kai fa bawa ne na Allah, sannan ka roke shi da harshen kur’ani:
“Allah ya isar mana, kuma madalla da kasan cewar sa wakili”.
Kur’ani3: 173