Translations:On Yedinci Söz/371/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    21.41, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136843 numaralı sürüm ("Hanya ta hudu: haka nan hasken imani kan sa mutum ya fahimci mutuwa fa ba wai yinta ake yi haka nan ba, a’a, musayar wurin zama ne daga wannan wuri zuwa wancan. Kuma kabari ba wai rami ba ne kawai mai duhu, a, a, wuri ne mai haske, duniya kuwa (duk da ƙyale ƙyalenta), kurkuku ne in an ƙwatanta da lahira." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Hanya ta hudu: haka nan hasken imani kan sa mutum ya fahimci mutuwa fa ba wai yinta ake yi haka nan ba, a’a, musayar wurin zama ne daga wannan wuri zuwa wancan. Kuma kabari ba wai rami ba ne kawai mai duhu, a, a, wuri ne mai haske, duniya kuwa (duk da ƙyale ƙyalenta), kurkuku ne in an ƙwatanta da lahira.