Translations:On Yedinci Söz/367/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    21.42, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136850 numaralı sürüm ("Haka kuma duk da kasancewar ɗan Adam, shi ne ya fi samun ɗaukaka a halittun Allah, kuma shi ne yafi morewa abubuwan da Allah ya halitta na jin daɗi, sai ka ga wani lokaci ya ruɗu da rayuwar duniya, ya shagala ya katangale. Amma kuma cikin rahamar mai rahama sai ka ga wata rana mutum ya gaji da duniyar, komawa yake son yi ga makoma matabbaciya. Yanzu bari mu yi bayani wannan ta wasu hanyoyi guda biyar." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Haka kuma duk da kasancewar ɗan Adam, shi ne ya fi samun ɗaukaka a halittun Allah, kuma shi ne yafi morewa abubuwan da Allah ya halitta na jin daɗi, sai ka ga wani lokaci ya ruɗu da rayuwar duniya, ya shagala ya katangale. Amma kuma cikin rahamar mai rahama sai ka ga wata rana mutum ya gaji da duniyar, komawa yake son yi ga makoma matabbaciya. Yanzu bari mu yi bayani wannan ta wasu hanyoyi guda biyar.