Translations:Yirmi Üçüncü Söz/151/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.37, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136267 numaralı sürüm ("A wani zamani (da ya wuce) waɗansu mutane biyu ɗauke da kaya, suka shiga jirgin ruwa shigarsu ke dawuya sai ɗayan ya sauke kayansa ya hau kai ya zauna, ɗayan kuwa sai ya tsaya da kaya a kai saboda da ma shi sakarai ne, mai ji-ji da kai." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    A wani zamani (da ya wuce) waɗansu mutane biyu ɗauke da kaya, suka shiga jirgin ruwa shigarsu ke dawuya sai ɗayan ya sauke kayansa ya hau kai ya zauna, ɗayan kuwa sai ya tsaya da kaya a kai saboda da ma shi sakarai ne, mai ji-ji da kai.