Translations:Yirmi Üçüncü Söz/154/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.38, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136275 numaralı sürüm ("“Sai abokin tafiyarsa ya ce masa: “Kada ka ji komai, ƙayan ka ba za su ɓace cikin wannan jirgi ba. Kada ka yi shakka game da shi wannan jirgi, zai iya ɗaukar mu ya da kayan mu. Kai dai ka saukc kada jiri ya debe ka, ka faɗa ruwa; ko ma ba haka ba, sannu-sannu za ka fara jin nauyin wannan kaya. Kai! Bar ta wannan ma, idan shugaban jirgi ya ganka, da kaya a ka, to ɗauka zai yi kai mahaukaci ne, ko kuma ya ɗauka ka raina masa jirgi ne, kana ganin..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    “Sai abokin tafiyarsa ya ce masa: “Kada ka ji komai, ƙayan ka ba za su ɓace cikin wannan jirgi ba. Kada ka yi shakka game da shi wannan jirgi, zai iya ɗaukar mu ya da kayan mu. Kai dai ka saukc kada jiri ya debe ka, ka faɗa ruwa; ko ma ba haka ba, sannu-sannu za ka fara jin nauyin wannan kaya. Kai! Bar ta wannan ma, idan shugaban jirgi ya ganka, da kaya a ka, to ɗauka zai yi kai mahaukaci ne, ko kuma ya ɗauka ka raina masa jirgi ne, kana ganin jirgin shi bai iya ɗaukar ka, kai da kayanka, saboda haka, sai ya sa a sauke ka, ko kuma ya sa a kulle ka. Kai duk ture waɗannan dalilai ma, kai kanka ai ƙasƙantar da kanka kake, a idon mutane, saboda abinda kake nuna musu shi ne, rauni da kasawa, duhun kai da alfaharin ƙarya, wanda ya maida kai sakarai abin dariya a idon mutane. Daga nan sai shi wannan mai ɗauke da ƙaya ya fahimci manufar zancen abokin tafiyarsa, saboda haka sai ya sauke kayan, ya ce: “Kai Allah dai ya saka maka da alheri, ka ga yanzu na huta da wahala, da kuma dariyar jama’a.”