Translations:Yirmi Üçüncü Söz/159/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.41, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136283 numaralı sürüm ("Wannan na nuna cewa dabbobi (ba kamar mutum ba) ba wai ƙwarewa suke ba (ga ayyukansu) ta hanyar zuwa neman ilmi kamar yadda ɗan adam yake yi, sai dai su (dabbobin sukan samu hakan dadai da ƙwazonsu da iyawarsu). Saboda haka su dabbobi basa saɓawa Allah, komai suka yi bauta ce. Wannan ya sa su rayuwarsu ita ce bauta a ko yaushe." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Wannan na nuna cewa dabbobi (ba kamar mutum ba) ba wai ƙwarewa suke ba (ga ayyukansu) ta hanyar zuwa neman ilmi kamar yadda ɗan adam yake yi, sai dai su (dabbobin sukan samu hakan dadai da ƙwazonsu da iyawarsu). Saboda haka su dabbobi basa saɓawa Allah, komai suka yi bauta ce. Wannan ya sa su rayuwarsu ita ce bauta a ko yaushe.