Translations:Yirmi Üçüncü Söz/228/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    20.44, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136749 numaralı sürüm ("Saboda haka ya kai ɗan adam tunda haƙiƙa abin haka yake, to duk wani son-kai da alfahari da ji-ji da kai, ajiye su gefe, ka san eewa kai raunanne ne. kuma kasasshe, sannan ka san cewa kai fa bawa ne na Allah, sannan ka roke shi da harshen kur’ani: “Allah ya isar mana, kuma madalla da kasan cewar sa wakili”. Kur’ani3: 173" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Saboda haka ya kai ɗan adam tunda haƙiƙa abin haka yake, to duk wani son-kai da alfahari da ji-ji da kai, ajiye su gefe, ka san eewa kai raunanne ne. kuma kasasshe, sannan ka san cewa kai fa bawa ne na Allah, sannan ka roke shi da harshen kur’ani:

    “Allah ya isar mana, kuma madalla da kasan cewar sa wakili”.

    Kur’ani3: 173