Translations:On Yedinci Söz/361/ha
Lokaci na rani da damina lokaci ne da ɗan adam kan yi wasu aikace aikace nasa a cikinsu. Ga mutane masu tunani da tsinkaya, waɗannan abubuwa ababen dubawa, ne wanda tunani kawai na zuci ba zai iya bayyanawa ba, sai dai me?