Translations:On Yedinci Söz/363/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    21.47, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136863 numaralı sürüm

    Amma duk da saɓawar ɗan Adam da yake, akwai hanyoyi da dama na tsara. yakan sa zuciyarsa ta samu natsuwa. Ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyi ita ce, gajiya da duniya da tsanar ta, a lokacin da ɗan adam ya yi rayuwarsa, ya kuma samu abinda yake so (na bin Allah gwargwaɗon ikonsa).

    To sai Allah mai Rahama, mai ƙyauta, ya sa masa gajiya da rayuwar duniya. In ɗan Adam ya kai wannan lokaci, sai ya ji bai son komai sai kamowa ga matabbata.