65.092
düzenleme
("Sai ya ce: “a’a, ina gudun kada su ɓace ya ci gaba da cewa: “haba ga ni dai da karfina, mene ne, kuma sai na sauke?" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
("=== Hujja Ta Huɗu ===" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
||
87. satır: | 87. satır: | ||
Sai ya ce: “a’a, ina gudun kada su ɓace ya ci gaba da cewa: “haba ga ni dai da karfina, mene ne, kuma sai na sauke? | Sai ya ce: “a’a, ina gudun kada su ɓace ya ci gaba da cewa: “haba ga ni dai da karfina, mene ne, kuma sai na sauke? | ||
“Sai abokin tafiyarsa ya ce masa: “Kada ka ji komai, ƙayan ka ba za su ɓace cikin wannan jirgi ba. Kada ka yi shakka game da shi wannan jirgi, zai iya ɗaukar mu ya da kayan mu. Kai dai ka saukc kada jiri ya debe ka, ka faɗa ruwa; ko ma ba haka ba, sannu-sannu za ka fara jin nauyin wannan kaya. Kai! Bar ta wannan ma, idan shugaban jirgi ya ganka, da kaya a ka, to ɗauka zai yi kai mahaukaci ne, ko kuma ya ɗauka ka raina masa jirgi ne, kana ganin jirgin shi bai iya ɗaukar ka, kai da kayanka, saboda haka, sai ya sa a sauke ka, ko kuma ya sa a kulle ka. Kai duk ture waɗannan dalilai ma, kai kanka ai ƙasƙantar da kanka kake, a idon mutane, saboda abinda kake nuna musu shi ne, rauni da kasawa, duhun kai da alfaharin ƙarya, wanda ya maida kai sakarai abin dariya a idon mutane. Daga nan sai shi wannan mai ɗauke da ƙaya ya fahimci manufar zancen abokin tafiyarsa, saboda haka sai ya sauke kayan, ya ce: “Kai Allah dai ya saka maka da alheri, ka ga yanzu na huta da wahala, da kuma dariyar jama’a.” | |||
Saboda haka, ya kai mutum, wanda bai yarda da Allah ba, kai ma ka farka ka komo cikin hankalinka, ka mika wuya ga Allah, ko ka samu kuɓuta a idon duniya, ya kasance ka daina samun faɗuwar gaba ya kasance ba ka zama wawa ba a idon duniya, ba ka haɗu da takaici ba a lahira da dai sauransu. | |||
< | <span id="DÖRDÜNCÜ_NOKTA"></span> | ||
=== | === Hujja Ta Huɗu === | ||
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | <div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> |
düzenleme