67.405
düzenleme
("Daga nan sai na bar wurin, na zo na tambayi labarin waɗannan wurare. Sai aka ce mani, wancan wuri na farko inda ga mutane waje amma ciki fanko, wuri ne na kafirai tsantsa. Amma wuri na biyu inda na ga mutane a kintse cikin natsuwa, wuri ne na Musulmi tsantsa. Sai kuma na iso wani wurin. sai naga an rubuta suna a wani katon gida ko in cc fada kamar haka: (SAID). Ba sai na ruɗe na duba, na duba. na sake dubawa, kai sai da ta kai kamar ina ganin kaina a c..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
("Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
||
228. satır: | 228. satır: | ||
</div> | </div> | ||
Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su kula da ni ba, sai na yi ta yawo ina ba idona abinci. | |||
Daga nan sai na bar wurin, na zo na tambayi labarin waɗannan wurare. Sai aka ce mani, wancan wuri na farko inda ga mutane waje amma ciki fanko, wuri ne na kafirai tsantsa. Amma wuri na biyu inda na ga mutane a kintse cikin natsuwa, wuri ne na Musulmi tsantsa. Sai kuma na iso wani wurin. sai naga an rubuta suna a wani katon gida ko in cc fada kamar haka: (SAID). Ba sai na ruɗe na duba, na duba. na sake dubawa, kai sai da ta kai kamar ina ganin kaina a ciki sai kawai na farka. | Daga nan sai na bar wurin, na zo na tambayi labarin waɗannan wurare. Sai aka ce mani, wancan wuri na farko inda ga mutane waje amma ciki fanko, wuri ne na kafirai tsantsa. Amma wuri na biyu inda na ga mutane a kintse cikin natsuwa, wuri ne na Musulmi tsantsa. Sai kuma na iso wani wurin. sai naga an rubuta suna a wani katon gida ko in cc fada kamar haka: (SAID). Ba sai na ruɗe na duba, na duba. na sake dubawa, kai sai da ta kai kamar ina ganin kaina a ciki sai kawai na farka. |
düzenleme