67.405
düzenleme
("Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
("Wai wata rana ne zan shiga wani babban gari, sai na ga wani babban wuri. A gaban wannan wuri ana ta biki, kusan hankalin kowa ya koma wajen bukin. Sai na duba, sai na ga shugaban wannan wuri, yana tsaye a wata kofa yana wasa da kare. Ga mata nan kuma ko ina tare da samari ana tattaunawa; ya yin da manyan mata kuma ke ta dawainiyar daidaita yara. Mai kula da shigi da fice kuma, yana kan aikinsa. Sai na lura na ga cewa can cikin wannan wuri, ba komai. Ba a..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
||
224. satır: | 224. satır: | ||
</div> | </div> | ||
Wai wata rana ne zan shiga wani babban gari, sai na ga wani babban wuri. A gaban wannan wuri ana ta biki, kusan hankalin kowa ya koma wajen bukin. Sai na duba, sai na ga shugaban wannan wuri, yana tsaye a wata kofa yana wasa da kare. Ga mata nan kuma ko ina tare da samari ana tattaunawa; ya yin da manyan mata kuma ke ta dawainiyar daidaita yara. Mai kula da shigi da fice kuma, yana kan aikinsa. Sai na lura na ga cewa can cikin wannan wuri, ba komai. Ba abinda ke faruwa a ciki, abinda ya kamata a yi a cikin ne ake yi a bakin ƙofar wannan wuri. Kai da ganin mutanen wannan wuri ka san abinda ake kira ɗa’a ya yi musu kaɗan, shi yasa suke lalacewa a wannan wuri. | |||
Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su kula da ni ba, sai na yi ta yawo ina ba idona abinci. | Sai na wuce wannan wuri, har na kai wani babban wurin kuma. Na ga wasu manyan karnuka suna tsaron kofa. Wurin nan dai ga shi nan ne kawai. Da na duba ciki sai na ga mai ban sha’awa wurin ne. mutanen ciki, kowa sai kula da aikinsa yakc yi. Mazaje na kula da yadda komai ke tafiya. Can gefe kuma ga mata na koyar da yara ƙanuna. Manyan mata kuma, sai ƙara ƙawata wajen suke. Can sama kuma ga shugaban wurin yana tattaunawa da manyan mutane. Tunda su ba su kula da ni ba, sai na yi ta yawo ina ba idona abinci. |
düzenleme