64.902
düzenleme
("Haka kuma: “Ya Ubangijina! Ka buda mani kirjina. Kuma ka sauƙaƙa mani al’amarina. Kuma ka kwance ƙullin dake harshena, saboda su fahimci maganata. Kur’an 20:25-28" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
("“Tsarki ya tabbata gare ka! Ba mu da ilimi, face abinda Ka samar da mu; haƙiƙa kai Masani ne mai hikima”. Kur’ani2:32" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
||
400. satır: | 400. satır: | ||
Kur’an 20:25-28 | Kur’an 20:25-28 | ||
Kuma: | |||
Ya Ubangiji, ka/yi ɗaɗin tsira da aminci ga annabi Muhammadu Masoyinka, haske ga al’umma, mafi darajar mutane kuma mafi ƙyaun mutane. Ya Allah, ina roƙonka ka cire mani tsoro, ka daidaita tuntubena, ka yaye mani baƙin ciki da haɗarna, ka kusantar da ni gare ka, kada ka sanya ni mai bin son rai, ya Allah ka kara mani sani. Ya Allah wanda yake Rayayye wanda ya wadatu da kansa, ya Allah wanda yake Rayayye, ya Allah wanda yake Rayayye kuma ya wadatu da kansa. Allah ka yi jin kai a gare ni, da abokaina, da kuma muminai. Amin! Ya mafi jin ƙan musu jin ƙai, ya mafi ƙyautar masu ƙyauta! | |||
“Kuma karshen maganarsu shi ne: Dukkan yabo su tabbala ga Allah Ubangijin talikai” | |||
düzenleme