68.380
düzenleme
("Abu na biyu shi ne, Allah ‘ya yi karfm iko, mahaliccin kowa da komai, wanda shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya, saboda ya nuna cikar ikon sa da hiƙimarsa da kuma kadaitakarsa cikin mulkinsa, sai kaga da abu ƙalilan ya samar da abubuwa masu yawa, misali samar da halittu daga ruwa." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) |
("Kamar yadda na faɗa ne a cikin wasu kalmomi nawa kuma kamar yadda yake a kur’ani da dai a ce ba abu ɗaya ba ne (wato Allah) ya samar da halittu, to da an samu rikice-rikice da yawa. Abin dubawa shi ne idan akwai shugabanni da yawa, to za lca samu cewa kowanne shugaba nashi Umarni yake so a bi. To Misali, ko da za a yi yadda kowane Shugaba yake so, sai ka iske an fuskanci wasu matsaloli, idan ba’a kai ga kwatsa yaƙi ba. Idan shugaba ɗaya ne, to z..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu) Etiketler: Mobil değişiklik Mobil ağ değişikliği |
||
53. satır: | 53. satır: | ||
Abu na biyu shi ne, Allah ‘ya yi karfm iko, mahaliccin kowa da komai, wanda shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya, saboda ya nuna cikar ikon sa da hiƙimarsa da kuma kadaitakarsa cikin mulkinsa, sai kaga da abu ƙalilan ya samar da abubuwa masu yawa, misali samar da halittu daga ruwa. | Abu na biyu shi ne, Allah ‘ya yi karfm iko, mahaliccin kowa da komai, wanda shi kaɗai yake ba shi da abokin tarayya, saboda ya nuna cikar ikon sa da hiƙimarsa da kuma kadaitakarsa cikin mulkinsa, sai kaga da abu ƙalilan ya samar da abubuwa masu yawa, misali samar da halittu daga ruwa. | ||
Kamar yadda na faɗa ne a cikin wasu kalmomi nawa kuma kamar yadda yake a kur’ani da dai a ce ba abu ɗaya ba ne (wato Allah) ya samar da halittu, to da an samu rikice-rikice da yawa. | |||
Abin dubawa shi ne idan akwai shugabanni da yawa, to za lca samu cewa kowanne shugaba nashi Umarni yake so a bi. To Misali, ko da za a yi yadda kowane Shugaba yake so, sai ka iske an fuskanci wasu matsaloli, idan ba’a kai ga kwatsa yaƙi ba. Idan shugaba ɗaya ne, to za ka is’ke, komai na tafiya daidai, saboda shi ƙadai nc yana juya al’amuransa, yadda yake so. | |||
<div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> | <div lang="tr" dir="ltr" class="mw-content-ltr"> |
düzenleme