Translations:Yirmi Üçüncü Söz/143/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.32, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136254 numaralı sürüm ("Sai na ga gadar da nake kai ashe wani shararren titi ne, katon rami da na gani a dama na, ashe wani lambu ne cike da bayi ma su bautar Allah. A haguna kuma wanda nake ganin abubuwan ban tsaro, ashe wani wurin shaƙatawa ne da jin daɗi dake bayan wani tsauni. Doɗannin nan kuma da na gani masu ban tsoro ashe dabbobi ne da na saba da su, irin su raƙumma, ɓauna, tumaki da awaki. Sai na ce: “Dukkan yabo ya tabbata ga Allah saboda hasken Imani” (da ya..." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Sai na ga gadar da nake kai ashe wani shararren titi ne, katon rami da na gani a dama na, ashe wani lambu ne cike da bayi ma su bautar Allah. A haguna kuma wanda nake ganin abubuwan ban tsaro, ashe wani wurin shaƙatawa ne da jin daɗi dake bayan wani tsauni. Doɗannin nan kuma da na gani masu ban tsoro ashe dabbobi ne da na saba da su, irin su raƙumma, ɓauna, tumaki da awaki. Sai na ce: “Dukkan yabo ya tabbata ga Allah saboda hasken Imani” (da ya ba ni). Kuma na karanta wannan aya:

    “Allah shi ne majiɓincin waɗanda suka yi imani, yana fitar dasu daga cikin duhu, ya kaisu zuwa ga haske.”

    Sai na farka daga barcina.