Translations:Yirmi Üçüncü Söz/145/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    10.33, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136256 numaralı sürüm ("Ta haka, wanda ya bi son ransa a cikin rayuwa, ba zai haɗu da komai ba, face abin nan da na fara gani a cikin mafarkina, wanda ke nuna kabari mai zurfi mai cike da duhu. Ya yin da rayuwa ta nan gaba ke cike ko ke nuna tasowar haɗari da kuma faruwar wasu abubuwa. Wannan ya yi ɗaiɗai da ayar dake cewa: “Waɗanda suka kafirta kuma majibantarsu su ne ɗagutai; suna fita daga cikin haske suna kai su cikin duhu.” Kur’ani 2:257" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Ta haka, wanda ya bi son ransa a cikin rayuwa, ba zai haɗu da komai ba, face abin nan da na fara gani a cikin mafarkina, wanda ke nuna kabari mai zurfi mai cike da duhu. Ya yin da rayuwa ta nan gaba ke cike ko ke nuna tasowar haɗari da kuma faruwar wasu abubuwa. Wannan ya yi ɗaiɗai da ayar dake cewa:

    “Waɗanda suka kafirta kuma majibantarsu su ne ɗagutai; suna fita daga cikin haske suna kai su cikin duhu.”

    Kur’ani 2:257