Translations:Yirmi Üçüncü Söz/198/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    11.12, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136385 numaralı sürüm ("Ci gaba, kamar yadda mutane suka ɗauka, ba shi ba ne ƙoƙarin samun jin dadin rayuwar duniya ta kowace hanya ta hanyar cuta, da maguɗi da yaudara da ɗai duk wasu dabaru da basu dace ba, wannan ba ci gaba ba ne - koma baya ne. Haƙiƙa na ga wannan wata rana a cikin mafarki." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Ci gaba, kamar yadda mutane suka ɗauka, ba shi ba ne ƙoƙarin samun jin dadin rayuwar duniya ta kowace hanya ta hanyar cuta, da maguɗi da yaudara da ɗai duk wasu dabaru da basu dace ba, wannan ba ci gaba ba ne - koma baya ne. Haƙiƙa na ga wannan wata rana a cikin mafarki.