Translations:Yirmi Üçüncü Söz/212/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    14.01, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136569 numaralı sürüm ("To haka ma ga abubuwan halitttan biyu: mutum da dabba. Mutum ya ɗaran ma dabba nesa ba kusa ba ta kowanne fanni. Duba fa, mutum ne ke iya gane abu mai ƙyau, ya kuma rarrabe tsakanin mai daɗi da mara daɗi ta hanyar ɗannano, ya kuma tsaya tsam ya yi tunanin me ya ke so, me kuma ya dace da shi? Dabba fa? Ina! Ai ko kusa ba ta kai nan ba. Abinda take iya yi kawai shi ne gani da ido wani lokaci, da ɗanɗano, shi kenan kawai!" içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    To haka ma ga abubuwan halitttan biyu: mutum da dabba. Mutum ya ɗaran ma dabba nesa ba kusa ba ta kowanne fanni. Duba fa, mutum ne ke iya gane abu mai ƙyau, ya kuma rarrabe tsakanin mai daɗi da mara daɗi ta hanyar ɗannano, ya kuma tsaya tsam ya yi tunanin me ya ke so, me kuma ya dace da shi? Dabba fa? Ina! Ai ko kusa ba ta kai nan ba. Abinda take iya yi kawai shi ne gani da ido wani lokaci, da ɗanɗano, shi kenan kawai!