Translations:Yirmi Üçüncü Söz/225/ha

    Risale-i Nur Tercümeleri sitesinden
    20.43, 23 Temmuz 2024 tarihinde Said (mesaj | katkılar) tarafından oluşturulmuş 136743 numaralı sürüm ("Ma’anar magana ita ce karfi ko dabara, ba su ba ɗan adam abinda yake nema, sai abin da Allah ya ba shi. Kamar yadda yake, wato yaro kan samu abu ne ta hanyar kuka, ko kuma ya tambaya a ba shi, ko kuma ya gyada kai , sai kawai kaga an ba shi, amma ba don wani karfi nasa ba. Da zaran ya samu shi yaron zai ce. “Wannan abun na same shi ne saboda karfina”. Me kake ganin zai faru? ai sai a yi maka duka da zagi." içeriğiyle yeni sayfa oluşturdu)
    (fark) ← Önceki sürüm | Güncel sürüm (fark) | Sonraki sürüm → (fark)

    Ma’anar magana ita ce karfi ko dabara, ba su ba ɗan adam abinda yake nema, sai abin da Allah ya ba shi. Kamar yadda yake, wato yaro kan samu abu ne ta hanyar kuka, ko kuma ya tambaya a ba shi, ko kuma ya gyada kai , sai kawai kaga an ba shi, amma ba don wani karfi nasa ba. Da zaran ya samu shi yaron zai ce. “Wannan abun na same shi ne saboda karfina”.

    Me kake ganin zai faru? ai sai a yi maka duka da zagi.